Yadda zaka saka kudi ta online payment

Da farko zaka danna Fund Wallet seka dannan Online Payment sai ka rubuta kudin a inda kaga an saka 100 daga nan sai ka danna Fund Wallet.

Zai kaika inda zaka ga account number sai ka tura daidai wannan adadin kudin a wannan account numbas,